Shimfida
Ana bikin duniya akan yi na ƙiyama...Wayar gari da mutuwar matshiyar mace wadda ba ta haura wa shekaru ashirin da huɗu ba abu ne mai dukan zuciya kai tsaye, duk abin da ya taɓa zuciya kuma dole gangar jiki ta nuna. Wannan ta sa tun da aka sanar da mutuwar wasu daga cikin 'yan uwa suka dinga rufsar kuka ba ji ba gani.Koda dai a gefe akwai masu farin ciki da mutuwar, suna ganin mutuwar tata kamar wata rahama ce Ubangiji ya saukar musu ko kuma ace yayewar annoba mutuwar ta zama.
Iyaye. . .
Masha allah muna jiran next cheptar
Jazakallahu khair Allah ya kara basira