Skip to content

Maganar da Inna zata yi min ta katse a lokacin da Baba ya fito daga ɗakinsa yana min magana.

"Ke gobe sai ki shirya zaku je asibitin makka a duba miki idon naki, lokacin karatunku nata tafiya ga su Adawiyya har za su shiga cikin wata guda."

Kaina na ƙasa cikin ladabi da girmamawa nace, "Allah ya kaimu goben Baba." Ya amsa da, "Amin"

Inna Amarya tace da shi, "kuɗi sun samu kenan?" ta faɗa tana murmushi. ya amsa mata, "ehh to kusan hakan...yanzu Alhaji Nasiru ya kirani za'a kai icen dubu biyar gidansa...kuma jiya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.