Lagoon Hospital, 17B Bourdillon Rd, Ikoyi, Lagos
Shigowarsa cikin hospital ɗin yana yin parking ko rufe motar bai tsaya yi ba ya ɗauketa ya nufi emangency da sauri, nurses ɗin da ke tsaye a emergency su na ganinsa suka turo gado su ka shiga special room da ita, Emanuel na tsaye a varander yana ta kaiwa da komowa hankali a hargitse, tsawon minti ashirin likita ya fito daga room ɗin sannan ya buƙaci nurse da ta ce Emanuel ya biyo shi office.
Acan office Dr Simon ke yiwa Emanuel bayanin sai anyi mata surgery aciki saboda glass. . .