Dafe kanshi ya yi, yana mamakin rashin ji irin nata, Bai bi ta kanta ba, ya nufi Bedroom ɗin, samunta ya yi ta baje saman gadonsa tana barci, girgiza kai ya yi, A fili ya ce, "Marar jin magana kawai." Daga haka ya yi ficewarsa gidan bakiɗaya ma
MANAAJ.
Tamkar Almara haka tsoho Arar da su Sanaam suka ga Gimbiya Azeeya bnt Ansar, sanin yanayin halittarsu ne ya sanya tsoho Arar shaidata, cikin sauri ya ce, "Yarinya ina neman Alfarma a maido mana Aleeya" A mamakinsa sai ya ga ta yi murmushi, ta du'ka ta gaishe sa, Alamun. . .