Skip to content

Abun duniya duk ya bi ya taru ya ishi Mamy. Hakan yasa ta mik’e, hijab d’inta kawai ta d’auka ta nufi gidan Mom.

Tana shiga kuwa kamar had’in baki ta tarar da Ummi itama a falon. Sai da ta nemi waje ta zauna suka d’an gaisa tukunna tace “Alhamdulillah! Da na sameki a nan.”

Murmushi Ummi tayi kafin tace “Me kuma ya faru yanzu?”

Ajiyar zuciya Mammy ta sauk’e sannan tace “Aaima da Arshaad ne! Wai ace Yaran nan har sun san su had’e mini kai suna k’usk’us a tsakanin su. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.