Skip to content

Sai da yaga numfashinta yana shirin d’aukewa tukunna yayi wurgi da ita sannan ya sake jeho mata tambayar“who are you??” Yana huci.

Cikin tsananin tsoro Jalila take kallonshi kafin ta ankara taga ya sake yiyowa kanta yana shirin damk’ar wuyanta a karo na biyu, yace “Naga take taken baki da shirin fad’amin gaskiya ta cikin sauk’i!”

Da sauri cike da tsoro Jalila ta ce “me kake so ka sani to?” Tana mai ja da baya.

“Wacece ke! Meye alak’ar ki da Arshaad sannan mecece alak’ar shi da waccar Yarinyar??!”

Da sauri ta ce. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.