Skip to content

Tun Asuba Hudan ta sauk’o daga fushin ta fara kula Sakina, dan ita ta tasheta ma sallar Asuba.

Sakina kuwa har suka yi wanka suka shirya, aka je aka yi breakfast aka dawo bata kula Hudan. Ko tayi mata magana ma sai dai tayi mata banza:

Hankalin Hudan bai tashi ba, sai da taga Sakina ta saka kayanta wadanda tazo dasu chap ta shirya, tace mata “sai sunyi waya”. Da sauri ta shiga gabanta ta tsaya dan har ta kusa k’ofa, kafin tace “Ban gane ‘sai munyi waya’ ba! Me hakan yake nufi?” Ba tare data kalleta ba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.