Cikin fad’a Maman nata ta ce“Ba ki rabu da su Adaman nan ba har yanzu ko? Na ce miki ki tsaya ku fara shiryawa da Mijinki ki fara gano matsalar da ta shig..”
Da sauri Mammy tace “Matsalata da Dad, Aisha ce! Na rigada na sani.Ki bari kawai in fara kashe wannan boss d’in after that idan na tashi bi ta kan Aisha wallahi duk wanda ya ce zai shiga tsakani sai na had’a da shi”.Tana gama fad’in haka ta juya ta fice da sauri tana share hawayenta. Ko bi ta kan y. . .