Skip to content

Sakina ce ta yi knocking aka bata izinin shiga, tana shiga ta ce musu“Masu d’aukar Amarya sun zo, suna k’asa.” Dumm!! Haka k’irjinsa ya buga hatta Shuwa.

Cikin dauriya Ummu ta cewa Sakinan “ta je, ga su nan zuwa”. Kallon ta Hudan tayi da idanuwanta da suka k’ank’ance suna zubar hawaye, da sauri ta juya ta fita tana share tata kwallar.

Shuwa na hannun damanta Ummu kuma ta ruk’ota ta gefen hannun hagu,a haka suka sakata a tsakiya suka sauk’o parlourn da ita fuskarta a lullub’e.

Kauda kai Mommy ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.