"Huhh!" ajiyar zuciya tayi sannan ta ce da maliya. "na gode da bayananki maliya, ai Abdul ba kalaman soyayya yake yi ba ko shine soyayyar da kanshi, Ni Bazan taɓa jin ina son Shi ba." Ta faɗi tana mai jaddada musu har cikin zuciyar ta.
"to Allah yasa." inji na'ima ta ƙara da cewa,
"da kuwa kin zama daban a cikin yan'matan da ke makarantar nan." ta karasa da faɗin haka sai ƙarar wayar na'ima ne ke ta shi, dubawa tayi sannan ta ɗan dago kai ta dube su, sannan ta ce da. . .
Madallah labari yayi daɗi
😍🙏
Barakakallah 😍
🙏