Gargadi!
Ban yarda wani/wata ya sauya mini littafi ko ta wani siga batare da izini ba, yin hakan babban kuskure ne wanda zai iya kai mutum da yin dana sani. Labarin Tazara ƙirƙirarran labari ne. Ina roƙon Allah ya bani ikon rubuta alkairi, yasa yadda na fara lafiya mu kammala shi lafiya Amin.
Jan Hankali
Labarin Tazara labarine akan ƴanci da rashin sa na kaɗan daga cikin bayin Allan da shi ya nufa su wanzu a haka. A kwai wata al'umma da basa samun ko. . .
