Skip to content

Kallonta yayi yana jin wani sabon haushinta na taso masa. Ya ce "A haka zan kwanta a kan gadon? Wai ke ko kunya ba kyaji, daga ƙazanta sai gidadanci da rashin wayo". Nan take ta shiga gyara gadon ya na tsaye yana kallonta har ta gama ya kwanta ba tare da ya ƙara bi ta kanta ba. Sai da ta koma ta rufe gidan sannan ta gyara ko'ina, katin ta shigo ɗakin ta kwanta a hankali. Ta na kwanciya taji ya fara matsowa kusa da ita. Take gabanta ya fad'i, domin a duk a laƙar aure wannan ɓangaren. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.