Skip to content

Suna cin abincin suna mata hira har suka kammala. Gaba ɗaya sai take jinta a cikin natsuwa kawai idan ta kalli yaran nan, sun ɗauke ta a matsayin uwa, suna jin dad'i idan suna tare da ita, suna kallonta a matsayin bangon da zasu jingina, tabbas ko iya haka ta godewa Allah. Bata san lokacin da hawaye ya zubo mata ba, sai gani tayi yaran duk sun zuba mata ido suna ta kallonta. Da sauri ta saki murmushi tana share hawayen nata sannan ta ce "Kun gam ko?" Gaba ɗaya suka yi shiru domin basu taɓa gani tana kuka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.