Skip to content

Rana Ta Tara

A wannan ranar Wazirai suka kasa samun sukuni, suka taru a wajen da suke tattaunawa suna juya maganar tsakaninsu. Wani daga cikinsu ya ce, "yaron nan ya gagari Sarki ya kashe shi, saboda tasirin sihirin da ke cikin maganarsa. Ban da sihiri, ta yaya har yau kwana tara Sarki bai aika da shi barzahu ba?" Wani daga ciki ya ce, "ko mu haɗa baki da masu tsaron kurkuku su kashe mana shi kurum?" Wani ya ce, "A'a, wannan ba dabara ba ce, domin za a iya ganowa daga baya. Ku zo mu ɓullo. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.