Ko a labarai, abubuwan rashin jin dadi duhun dare suke biyowa
A zahiri, mutanen da suke neman tsarin daga abubuwan da suke faruwa a cikin duhun dare da kuma wanda zasu iya faruwa sun ninka wanda suke neman kariya da rana, a cikin haske, hasken rana
Hasken da yanzun daya daki fuskarta ne, dumin shi ya ratsata take jin yaudarar da take cikin shi, da kuma radar da yakeyiwa mutane irinta na cewar sun tsira daga duk wani nau'i na abinki in dai suna cikin shi
Menene zai sameta da rana tsakiya haka? Balle kuma ayi maganar waye...
Takardar. . .
Allah ya yafe miki kurakuran ki ya gafarta wa iyayenki