Skip to content

A fuskokinsu Abida take ganin mamakinsu duk safiya idan ta tashi ta shirya da nufin tafiya wajen aiki, ta san mamaki sukeyi yanda akayi bata gaji ba har yanzun

"Muje in rakaki dan inga gidan da kike aikin nan yau."

Abdallah ya fada lokacin da yaga ta hada sati biyu, kamar shakku ya fara shigarshi akan aikin. Dariya kawai tayi tana daga masa kai, adaidaita sahu suka hau har kofar gidan, ya fito ya tsaya, sai da yaga ta shiga tukunna ya koma cikin napep din ya juya dashi. Kullum da abinci take komawa gida, wasu ranakun harda kayan marmari. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Tsakaninmu 17”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.