"Sa'adatu"
Tahir ya kira cikin muryar nan tashi, wannan muryar da kunnenta ya bambanta mata da sauran muryoyin da ta taba ji, kamar hakan take jira, kamar kukan da tayi a kwanaki takwas din nan bakomai bane ba, sai yanzun da taji ya kira sunanta da sanyin murya da wata irin tausasawa da bata tabaji a tare dashi ba, sai kuwa hawaye masu zafi suka zubo mata, wannan nauyin da take ji a kirjinta ya sake danneta.
"Babu wanda ya fadamun, da na taho, jiya ma na kira Abdallah ne, sai yake sanar dani."
Har yanzun cikin wannan tausasawar. . .
Har munfara kuka kinan😭 Allah yasani nasan book dinnan hawaye zasu zuba, idan mutu tazu a page kaima irin mutur da akayimaka sai taxumaka sai kuka, madallah Lubna bansan wani irin so nakiyiwa dukkanin abunda Zaki rubutah❤️
Allah yajikan magabata Allah ya yafemana kurakurammu hakika Ina mutukar amfanuwa da rubutunki ina godiya dosai
Innalillahi wa inna ilaihir raju’un gaskiya page dinnan ya tabani😭 Allah ya jikan iyayen mu
Masha Allah,hakika Ina amfanuwa da rubutun ki. Allah ya Kara basira
Allah ya saka da Alkhairi
Allah ya kara basira