Ba zatace ga lokacin data dauka a zaune ba kafin Jabir ya fito, ya sake kaya, ya saka wasu ruwan madara da suka nuna alamun na bacci ne da ake kira da pyjamas, a idanuwanta ma tana iya ganin laushinsu batare data taba ba
"Ke ba zaki watsa ruwa ba? Ga sallah kuma"
Mikewa tayi, sai taji dadi da shi yayo cikin falon, ita kuma ta wuce zuwa dakin daya baro. Sai dai alwala tayi, ta fara yin sallah, tukunna ta murza mukullin da yake ta cikin dakin, ta shiga wanka data fito jakar kayansu na gefe, haka kawai taji. . .
Thank you dear