Tun akan Tahir tasan tana da karfin hali, tana kuma da jarumtar jure kewa. Saboda idan akwai wani abu da tarayyarta da Tahir ta koya mata shine, tunda so da kewarshi bata kasheta ba, to batajin akwai wani namiji da zaiyi ajalinta. Duk da saita mirgina daga farkon gado zuwa karshen shi sama da sau ashirin, saboda yayi mata wani irin sabo da kanshi da take mamakin, tunda a ganinta duka kwanakin guda nawa ne? Tayi hakuri ta yakice Tahir ma duk shekarun da suka dauka suna tare? Wannan ma zata iya, dan bambancin ba mai yawa bane ba, Tahir. . .
Love your story