Sai da tayi magana, tunda farko, tun sanda ta ga yanayin Tahir din akan Sa'adatu, me tace mata?
"Ba soyayya muke ba Amma."
Da tayi mata magana akan duk da haka taja baya da Tahir din kuma sai ta amsa da,
"Da gaske Amma, ba soyayya mukeyi ba, dana fada miki."
Da ya fara yi mata kyautukan da kowannen su yake rubuce da kalmar da idan aka cigaba da hadawa zasu tashi soyayya, ta sake yin magana sai Sa'adatu ta hadota dashi, ya zo ya lankwashe kafafuwan shi a gabanta, ya kalleta da idanuwan shi masu dauke da. . .
Su asabe masu abn dunia
Allah ya Kara basira