Skip to content

Fa'iza ce ta shigo dakin da Sa'adatu take zaune, daga can gefe, jikinta sanye da doguwar riga ta atamfa.

"An daura Sa'adatu, yanzun su Yaya Abdallah suka dawo...kinga."

Ta karasa maganar tana nunawa Sa'adatu fararen goro kal dasu har guda biyu, ta karasa ta kamo hannun Sa'adatun daya sha kunshi ta saka mata goron a ciki tana fadin.

"An daura...kin zama matar Tahir."

Goron taji da dumi a cikin hannunta, daman idanuwanta na kan wayar da take cinyarta, tana ganin karfe sha daya na safe, taji wani sanyi na ratsa duk ilahirin jikinta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Tsakaninmu 9”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.