Skip to content

Bushira da Husna Gidan su Widad suka nufa tare da kiran Kawayan su a waya wanda basu kai da shiga gidan su ba suma, aikuwa sukayo gidan su Widad hankali tashe.

Mami na sallah a tsakar gidan taga sun shigo kamar anjeho su kuma suna kuka, ala-ala take ta idar taji abunda ya faru domin zuciyarta dukan uku-uku take.

Iya ce ta fito Jin kuka tana lafiya ciki kuka suka fada mata abunda ya faru ,nan fa Iya akai zaman 'yan bori tana rusa kuka , dole Mami tai sallama domin sun rudata.

Tambayoyi tai musu duk suka bata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.