Kwana biyu bana jin daɗi ga haushin gogewar da ya yi yasa bana rubutawa. Koda suka koma gida Umman Bashir ta yi ta surfa masa masifa, bai ce komai ba ganin ya yi shiru ta ce ya maidata mahaukaciya, wato ga ta tana magana ya yi burus ya ƙi cewa komai.
“Umma dan Allah me ki ke son ince kince in fita sabgarsu na ce to, yanzu kin dawo kince in auri Bushira, na ji zan aure ta, anman in har ke zaki min komai ki kuma ci damu.”
Tunzira ta kuma yi, “Wato ka mai dani yar iska. . .