Skip to content
Part 2 of 2 in the Series Uwata Ce Sila by Salis M. Reza

Sun kusa awa biyu suna abu d’aya amma Meera bata kawo ba, zuwa wannan lokacin kuwa Alhaji Mudi hankalinsa in ya yi dubu to ya tashi. Ita kuwa Ameera gabad’aya ma babu abin da wannan banzan mai kama da matan ya mata, dama ashe shi d’in malalacine ba zai iya gamsar da mace irinta ba? Gabad’aya ma ita ba ta ji komai ba shi kuwa ya kawo har sau hud’u.

Alhaji Mudi ya rasa abin yi domin kuwa yarinyar bata da alamar zata kawo. Gashi shi kuwa ya gaji, dama saboda yana son cika burin sa nema ya sa har ya kawo wannan lokacin, baya iyayin awa biyu yana amfani da mace zai ji ya gamsu shi ya sa yake samun yara ‘kanana, to amma ga shi yau yarinyar ta bashi kashi, yana cikin haka ne ya ji alamar ta kawo, ai kuwa da sauri ya duba ya gani da gaske ta kawo, nan take ya kwace jikin sa yana sau’ke ajiyar zuci mai ma’anan biyu wato, na dad’i da Kuma na wahala.

Ameera kuwa zuwa yanzu ne ma ta fara samun kanta domin kuwa ita Allah ya ba ta juriya wajan saduwa, inde kai baka cika namiji ba to ba za ka iya da ita ba, hakanne yasa ta ke da Customers, ita a nata sai takawo sau uku tukunna kafin ta gamsu kuma sai yanzu ta yi na d’aya.

Juyawa ta yi tana kallonsa ganin yana sau’ke ajiyar zuciya ta ce “Mai kake nufi ba dai kace min ka gaji ba? “Cikin rashin sanin ta yaya zai aiwatar da abin da ya kawo shi ya kalleta sannan ya mayar da kallonsa zuwa gaban ta yana kallon abin da ya ke son d’auka. Ha’ki’ka ga shi nan ta kawo amma kuma babu yawa sai kawai dabara ta fad’o masa.

Matsawa kusa da ita yayi sannan ya ce “Ba gajiya na yi ba ga ni na yi kin kawo so nake sai kin zubar tukunna, yana ma ganar yana shafata ita kuwa Ameera da ma ba gamsuwa tayi ba sai ta kasa magana shi kuwa ya ci gaba har ya samu ya Kai bakin sa gurin sannan ya yi a bun da zai yi san nan ya shiga toilet. Bin shi tayi da kallo sannan ta ja wani wawan tsakii tana jin ta kaicin me ma ya sa har tayarda ta kwanta da wannan tsohon! Ta shi ta yi ta mayar da kayanta domin kuwa ba za ta yi ma wanka a nan ba gida zata tafi.

Number da ake Kiran ta dashi ta ‘kurama ido tana mai karanta sunan da ya fito ‘baro-‘baro a gaban wayar tata, kiran sunan tayi a fili. Sulaiman Sulaiman, har kiran ya tsinki bata d’aga ba, sai ga wani kiran ya ‘kara shigowa nan ma saida ya kusa tsinkiwa sannan ta d’aga had’e da masifa. “Haba mana S M wai kai dan Allah wani irin mara zuciya ne? Ni na gaya maka walahi ba zan iya yin aure ba! in dai kana sona na amince maka da kayi duk abin da za ka yi dani mutu’kara cewa kana da kud’i, domin ni kud’i suna komai a rayuwata”

“Ya isa haka Meera” in ji S M wato Sulaiman…

“Yanzu kina ina? Ya tambaye ta yana mai jin d’acin abin da ta ce masa “Ina ruwan ka da inda nake ta bashi amsa cikin masifa “Magana na ke so za mu yi da ke kuma zata amfane mu ni da ke”Cikin wani sabon masifar ta kara cewa “Za ta amfane ka dai domin ni wallahi babu abin da zai amfane ni yanzu da ya huce na tarawa UWATA dukiya ta ban mamaki.” S M ya bud’e baki zai yi magana yaji ta kashe wayar.

Bin wayar yayi da kallo yana mai tausayin kan sa. Shin wani irin mutum ne shi!! Ga mata nan a gari amma ya rasa wacce zai so sai karuwa karuwar ma wacce ta ke yin abin ta da izinin iyayan ta, domin in dai ba da izininn iyayanta ba mai ya sa kullum in za ta yi magana sai ta ce zata tarawa UWATA dukiya ko kuma ta ce komai ka ga ina yi to UWATA CE SILA, to amma an ya kuwa wannan matar ita ce ta haifeta kuwa?

Cikin b’acin rai ta shigo gidan nasu ga shi Iro mai gadi yana ma ta magana amma tayi ban za da shi. Babu ko sallama ta shiga falorn gidan. Anty Zainab ce da Mom suna hira sama-sama, dukkanin su binta sukayi da kallo ganin ta dawo kuma da ta ce ba za ta kwana a gida ba yan zu kuma gashi ta shigo.

Anty Zainab ce ta ce “Ameera shin Uncle Bala be hanaki wannan ban zan yawon naki ba? Ina ce jiya-jiya yazo a kayi magana kuma kin yi Al’kawarin kin dai na Amm” Tin kafin ta ‘karasa ta ka tseta da cewa “Ban gama cikawa Mom burin taba kuma ban cika ma kai na ba saboda haka wallahi ba uncle Bala ba koma waye bai isa ya da katar da ni ba” Wani mahaukacin mari Anty Zainab ta mata wanda kafin ta sau ‘ke hannun ta ita ma Ameera ta rama.

Da sauri Mom ta zo gurin ta kama Anty Zainab tana rarrashin ta had’e da ce wa ki daina biye mata. Ita kuwa Anty Zainab cewa take, “Mom wallahi yarinyar nan ta raina mana hankali yaushe-yaushe a ka haifeki da har zaki mayar da mu ba mu san me mu ke yi ba? Shigiya wawiya wacce bata son abin da take yi ba, in kin isa ki fito fili ki sanar da mu abin da Mom d’in ta miki da kike cewa Itace sila, kina ceen kina ai kata masha’a Mom bata sani ba amma kice wai ita ce sila, kuma an tambaye ki kin ce sai kin gama cika mata burin ki…

To wallahi in har na ‘karajin kin ce Mom ce sila wallahi sai na tattakaki a gidan nan shin ma wai Ameera nawa kike duka-duka shekararki nawa mai ma kika sani? duka-duka fa shekarar ki sha shida(16) ne fa amma wai har kin san kibi maza.”

“Zainab in kin isa ki zo ki sani in daina cewa UWATA CE SILA an ma daina ce miki Anty kuma wallahi tun da dai hakane yau zan tona, kuma kema kanki har da saka hannun ki kuma wallahi da ke da Mom ba zan ta’ba ya fe muku ba kun cuce ni kun zalumceni.” ta rushe da kuka tayi cikin d’akin ta tana kuka.

Duk abin da Ameera ta ce Mom tana ji kuma ta na so ta sa maganar a mizanin kanta domin ta auna amma ina ta kasa, amma kuma tin da de ta ce zata fad’a tom shi kenan ita ma dama Mom d’in haka ta keso. Take kuwa ta ciro waya ta shiga kiran Uncle Bala d’in, sannan tabi bayan Ameera d’akin ta.

Kuka take yi babu ƙaƙƙautawa Mom ta zo ta same ta “Ameera” Mom d’in ta kira sunan ta amma bata amsa ba ba ta ma nuna ta san da shigowar taba “Ameera” ta sake kiran sunan ta a karo na biyu, cikin masifar da ta sama ji daga bakin d’iyar tata yau ma ta fara “Ki fi ta min daga d’aki wallahi bana son ganin ki in ba haka ba zan kashe kaina kowa ya huta, Kifita naceeee!!” Ta ‘karasa maganar cikin wani mahaukacin tsawa kai ka ce tana magana da yar cikin tane ba mahaifiyarta ba.

Sannan duk wannan masifar da take yi bata ko d’ago ta kalli Mom d’in ba, ta kifa kanta a bakin gado sai rusar kuka ta keyi, Ita ma Mom cikin rashin kwarin gwiwa ta fara magana ita ma cikin fad’a-fad’a.”Tin kina ciki nafara wahala da ke tin kafin kizo duniya mahaifinki ya mutu ya barni da ke, sannan kika kai wata tara a cikina kafin nan na haifeki, cinki Shan ki suturar ki duk na d’au nauyi har kika yi wayo na sakaki a makaran ta…

Duk da cewa ina aikin gomnati amma hakan bai sa na barki cikin damuwa ba sannan ga Anty ki Zainab wani irin sone bata nuna miki, tana ma tsayin uwa ce a gurin ki domin kuwa ‘kanwa tane amma ta daukeki tamkar ‘kanwa, koku ma ma na ce ‘kawa, na san ki da kunya ga jin maga na amma ban san yaushe kika zama haka ba, shin Ameera menene ba n miki ba a rayuwa? Shin dama bayan wannan rayuwar da muka yi da ki a gidannan ni mahaifiyar na sa ke sakaki a wata rayuwar da har kike cewa ni ce silar lala cewar ki?”

Cak Ameera ta tsayar da kukan da takeyi ta d’ago kai ta kalli Mom d’in sannan cikin b’acin rai ta ce, “Shin Yanzu har kina iya tambaya ta cewa bayan rayuwar da muka yi da ke dama na yi wata baki sani ba? Shin dama ba kin ce komai nawa kin sani ba? To me ya sa ba za ki fad’i sauran ba?” Ta tam bayi Mom d’in cikin tsaninn b’acin rai?

Mom ta ce “Wai shin mene ne wannan abun Ameera shin Dan Allah ki sanar dani domin ni abin da na sani kenan kuma na sanar da ke, to kema dan Allah ki sanar da ni ki cire ni a cikin duhu” duk wannan abun muna kuka take yi sannan ta je har gaban gadon da Ameera take ta kama “kafafun ta na rogonta har da majina.

Ita kanta Ameera tin da tafara wannan rayuwar ta ji ta daina jin tausayin Mom, amma yanzu ganin irin kukan da Mom d’in take yi ya sa taji tausayin ta har sai da hakan ya nuna a fuskarta, amma in ta tuna da abun da ya faru sai ta ji ta tsani Mom d’in gabad’aya. Duk abin da su keyi Uncle Bala da Anty Zainab suna tsaye a bakin ‘kofa suna jin su, shima kansa uncle d’in abun ya bashi tausayi, kuma zai so yaji shin mene ya faru da ita.

‘Bangaran Alhaji mudi kuwa tafiya sukeyi shida abokin nasa wanda dama tare suka je gurin BOKA tare abokin mai suna Bashir ya ce “Kai amma fa wallahi ka bani mamaki ai banyi tinani za ka iya samowa ba, yanzu dai bani labarin ya a kayi har ka samo bata ganka ba kokuma na ce bata gane komai ba?” Alhaji mudi ya saki wata dariya sannan ya mayar da kansa izuwa kan hanya sannan ya ce,

“Dama ai kasan naje da laida na?” Alhaji Bashir ya ce “Eh”, Sannan Alhaji mudi ya bashi labarin komai domin kuwa basa ‘boye wa junan su duk kan sirrin su. Alhaji Bashir ya ce “To da ka shiga toilet d’in ya kayi da shi a bakin ka?” Alhaji Mudi ya saki dariya sannan ya ce,

“Dama lokacin da nasa bakina a gaban ta sai da na tabbatar na kwashe duka sannan na shiga toilet, Ina shiga kuwa na d’auko ledan na had’o da sauran yawun bakina sai ya ‘karawa abin yawa, Ina cikin haka naji tana cemin zata tafi wai na zo, kaifa har zagina tayi wai ni ba namiji bane kuma wai kar na ‘kara gigin sake ne manta domin ita ba sa’a tabace. Dan baka ganta bane yar ‘karamafa amma ta bani kunya.

Da badan na riga na samu abin da na keso ba wallahi da sai na ci uban ta a d’akin”

“Gara ma da baka ta’ba taba domin irin wa d’annan yaran walahi manyan mutane ne da su yanzu sai asirinmu ya tonu” in ji Alhaji Bashir, Yanzu dai tin dade ta shiga hannu ai shi kenan” dariya suke yi sosai daga nan sun kammala aikin da BOKA ya basu batare da shan wahalaba.

Sun sa an sato musu jinjiri da kuma budurwa mai she kara Sha uku, (13) yanzu kuma ga shi sun samo cikon na ukun wato maniyin karuwa ‘karama wacce ba ta kai she kara ashirin (20) A haka suka ‘karaso gurin da babban shed’anin ya ke, wato BOKA.

Zaune suke a falorn gidansu biyar, Uncle Bala da Mom da Anty Zainab da Khadija matar uncle Bala d’in da kuma Ameera ko kuma na ce muku Meera, domin ta ce bata son ana cemata Ameera sai de Meera. Uncle Bala ne ya fara magana yace,” Ameera kin yi Al’kawarin zaki sanarwa da kowa abin da ya faru tsakanin ki da maharfiyar ki? Tom saboda haka muna sauraron ki?” Kowa ya zubawa Meera ido yana son jin abin da za ta ce sai da ta yi kuka sosai sannan ta ce,

“Uncle ina sharad’i guda d’aya kafin na fad’a?”

“Wani irin sharad’i ne bad’i Muna jin ki in ji uncle Bala, sai da ta d’aga Kai ta kalli kowa da yake d’akin sannan sau’ke kanta a kan Mom sannan ta ce “Koda na fad’a Ina so ku barni in ci gaba da rayuwta in cigaba da samowa Mom kud’i masu yawa.”

Uncle Bala ya ce “In dai haka kike so to anji” ya fad’i hakanne domin ta fad’a musu abin da ya faru domin shi lamarin ya daure masa kai sosai. Amera ta fara magana kamar haka wata rana.

<< Uwata Ce Sila 1

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.
2
Free daily stories remaining!
×