Ina masu buƙatar karin haske game da Aunty Gyaɗa? To ku matso kusa. ku jaraba wannan da yardar Allah zai yi muku. Auni gyadarki Hajiyata kwano ɗaya, ki kai ki ajiye, debi kofi daya na gyadarki, sai ki wanke ta ki gyara ta, sai ki zuba a cikin tukunya. Daga nan sai ki zuba ruwa kofi uku, e kofi uku za ki sa, cikin gyadar nan da kika zuba a tukunya, sai ki ɗora a wuta, ki tafasa ta, tafasa daya. Sai ki sauke ya huce idan ya huce, sai ki ta ce, Ruwan gyadar nan za ki. . .