"Tahir" ta kira sunansa, bai amsa ba, bai nuna alamar ya ji ba ballantana ta sa ran zai waiwayo, tsaye ta miƙe "Tahir" ta kuma kiran sunansa tsaki ya ja ya shige dakin Basma. Ya ɗan jima ya fito, cikin rashin tsammani suka yi kacibis dan tana tsaye tana sauraren fitowar ta sa, ba zato idanunsu suka shiga na juna, wani sarawa ya ji kansa ya yi ya dafe kan, sai ya fasa shiga dakin Ummulkhairi da ya yi niyya dan Latifa bata gidan, juyawa ya yi ya nufi sama da shigar sa zama ya yi kawai hannunsa na. . .
Khairat katsina
Well arranged stories