Tahir daga masallaci wanda tare suka fito da Kawu Attahiru, shi ma Kawun jiya ya zo. Gidan Baban suka wuce, falonsa na musamman suka shiga. Duban dan nasa yake cikin tsantsan son da yake mishi,
"Ya ka samu gidan naka? Murmushi Tahir ya yi yana shafa sumarsa "Lafiya Baba Alhamdulillahi" murmushi Baban ya taya shi yana jin daɗin farin cikin da ya ga dan na shi ciki. Haj Hajara ta shigo da kwanonin abinci, Tahir ya shiga gaishe ta tana tambayar sa saukar yaushe? Da fitar ta baban
Ya ce "Sauko mu ci abinci." girgiza kai ya yi da. . .