SADAUKARWA
Na sadaukar da littafin nan ga iyaye na abun alfahari na,na gode bisa tarbiyar da kuka bani ina muku fatan alkhairi a ko da yaushe
GARGADI
Ban yarda wani ko wata ya juya min littafi ba ko kuma ya yi amfani da shi ta han yar da bata da ce ba, ko ya d'aura min a wani website ba tare da izini na ba. Kuma zaku iya samun wannan littafi a website dina na.
(Oum Ayshat)
Bis_millahir_rahmanir_rahim
*****
Yammaci ne me cike da sanyin damuna ga wani irin iskar dake tashi ga hadarin da ya had'u sosai. . .