Kallon Momi ya yi, Ya ce"Momi kin kira ni kuma kin yi shiru"
Carab Auta, Ta ce"Laaa! ba ka san yau Dad ze dawo ba?"
Ya ce"ina ruwan ki? Ni ban yi magana da mai kukan kitso ba"
Had'e rai ta yi sosai don ta tsani a ce mata mai kukan kitso dama ya yi haka ne don ta yi mai shiru.
Momi ce Ta ce "Abbas yau Dad d'in ku ze dawo mun yi waya ma da shi yace min zuwa 2:00pm insha Allah ya na sokoto"
Murmushi ne ya bayyana a fuskar. . .
Ina godiya