Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya abangaren khadija har yanzu shiru Don yanzu ma karatu take yi sosai don Al-amin ya saka ta makaranta, maimuna ta yi aure don yanzu ma yaran ta 2 mustapha da sadiya wanda suke kiran ta (ikram) don sunan momi ne.
sosai khadija ke zuwa gidan maimuna su shan hirar su. Yanzu shekara sha biyu12,da auren su shekaran ta ashirin da takwas 28 yanzu amma idan ka gan ta baza ka ta'ba cewa ta haura ashirin d'in ba.
Abubakar sosai su ka dage da karatun su ba wasa, Buhari ko. . .