Kamar kullum momi ne da Afnan afalo Afnan na kwance akan cinyar momi ta na mata tsifa momi ne tace "wai ke bakisan kin girma bane se akwance za'a miki tsifa so kike ki karya ni", "kai momi, a haka ne har na girma nidai yarinyace", "Afnan wai kwana biyu kun rabu da waya da Abubakar ne?", "Ehh bana samun Nombar shi", "Afnan miye tsakanin ku da Abubakar", "Afnan tashi ta yi ta zauna tace "kuji tsohuwan nan da tambaya miye kuwa idan ba mutunci ba", dariya momi tayi tace "nice tsohuwa ko?, kinsan Dad ku ze had'a. . .