Skip to content

Gabatarwa

Wannan littafin shine littafina na farko dana fara rubutawa,labarin Yadda Kaddara Ta So, labarine wanda ya kunshi kirkira (fiction), ina kira ga duk wanda zai karanta wannan littafi, da ya yi hakuri idan har ya ci karo da wata hallaya ko ɗabi'a wadda ta yi kama da tasa. Na rubuta labarin ne akan rayuwar mutane hudu, Tafida, Maryam,  Henna da kuma Hanan, ban ce na kware akan rubutu ba, wannan ne karo na farko dana fara, amma ina fatan zai kayatar ya kuma nishadantar, haɗibda ilmantarwa. A wasu lokutan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

2 thoughts on “Yadda Kaddara Ta So 1”

    1. Idan kin shigo app/website din a sama ta dama akwai icon na mutum, ki taba icon din zai kai ki wajen login. A wurin login din, za ki saka email na ki ne ko username sannan sukuma da password sai ki latsa inda aka ce, ‘Log In’.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.