Shima sai yanzu yaga cewar ba ita kaɗai bace a falon, su uku ne, abinda yasa wayar tasa bata jima ba shine, me martaba ne ya kirashi, yake sanar masa da cewa Galadima bashi da lafiya, wai wani abu ya sameshi kamar junnu, yanzu haka ma sun Tafi india shida Fulani Sadiya da kuma Galadiman.
Addu'ar samun sauƙi yabyi masa sannan wayar tasu ta ƙare, ya ɗauko wani ƙaramin littafi da pen sbd yanaga kamar sunan nan da suka zab'a be dace ba, ya kamata ace sun ƙirƙiri wani sunan da ban, shine ya sau. . .