Skip to content

MARYAM POV.

Sallah taje ta yi sannan ta zauna a ɗakinta tana tunani, tunanin da ita kanta bata san na miye ba, bisa ga dukkan alamu Tafida ya gama zautata.

“Meriuty!, Mariuty!!”

Iko sai Allah!, idan da wani me ikon ma to shi ya yi shi, yau kuma Meriuty ta koma ? Ta tab'e baki sannan ta miƙe, dama bata cire hijjabin ta ba, dan haka ta nufi ƙofa.

A ƙofar ɗakinsa ta ganshi tsaye, zuwa yanzu gashin kansa ya bushe, amma yana nan baje a kan goshinsa.

Kuma yanzu ƙwayar idonsa ta koma ja gaba ɗaya, kana kallonta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.