Skip to content

Sai can tsakiyan dare sannan Bunayd ya shafa addu'ansa ya kwanta, ba jimawa bacci ya yi awun gaba da shi.

*****

Ni kuwa Banafsha ina son zuwa wajan Umaima, amma na haƙura na kama kai na, dan tunda naga motan ya Danish gabana ya faɗi, yanzu ko hanya banason haɗawa da shi, saboda ni ba zan iya haƙura da faɗa masa magana ba, shi kuma nasan ba zai fasa ci mini mutunci ba.

Wankan juma'a muka yi ni da Mamina dukanmu, idan ka kallemu ka ɗauka ba uwa da ƴa bace, kaman yaya da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.