Marayu Ma ‘Ya’ya Ne
Labarin Ihsan
“Abba ka ce watarana Momina za ta dawo ko?” Ihsan ta bukata cikin muryar tausayi da yarinta. Shekarunta biyar a raye.
Cikin hanzari Haris ya kalle ta, duk lokacin da ta yi masa irin wannan tambayar abin da ke faruwa kenan, ya yi saurin kallon ta sannan ya ba ta amsa da saurin sai kuma ya bar gurin.
Wannan karon kafin ya ba ta amsar ta kuma jefa masa wata tambayar.
“Abba wai Momina ta mutu, ba za ta dawo ba?”
Da sauri Haris ya. . .
Babban marubuci mai hikima Allah kara basira da daukaka
Na gode
I need to read
Hhh
Hausa
Hausa kabiru yusuf