Yini Na Sha Hudu
A wannan yinin aka kammala zaben dukkan wadanda za su yi waccan tafiya a ayari na biyu. Bayan daukar lokaci Sarkin yana yi musu bayanai na karfafa gwiwa, Dila da Kahuhu suka bi bayan tasa da bayanan da suka shafi dabarun yaki da na sadaukarwa. Wadanda suke sa ran za su kai matuka wurin zaburar da rindunar.
Daga baya su ma rundunar wadda take kunshi Karkanda da Mugun Dawa da Gwanki da Tsagagi da Beguwa da Murdiya da Dan Mitsu da Mujiya suka tashi suka rika gwada dabarun yaki iri-iri a. . .
ASSALAMU ALAIKUM