Skip to content

Yini Na Sha Shida

A can kuwa makarantar Malam Kunkuru, tuni wadancan ayari na farko sun zama ‘yan gari. An saba da su, musamman saboda yadda suka dage da yin tambayoyi ba kakkautawa duk lokacin da makarantar ta zauna.

A wannan yinin ma, kamar kullum Kunkurun ya zo ya zauna yana ta faman bayar da fatawowi,  Zomo ya jeho tasa tambayar:

“Malam wai kuwa akwai dabbar da ta fi Dorinar Ruwa girman baki?”

Dorinar Ruwan da ke zaune a wurin ta waiwayo cikin bacin rai ta galla wa Zomon harara, ba tare da magana ba. Wani sashe. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.