Yini Na Talatin Da Tara
A wannan yinin tamkar Basaraken ya ji irin jayayyar da sauran dabbobi suke yi a cikin dajin. Da kuma burin da suke da shin a son sanin shin wannan Malami bai fi Kahuhu ilimi ba kuwa. Kuma anya ma ba zai fi Dila azanci ba. Dan haka, da aka zauna a fadar yau, bai ma saurari kowane koke da ake sa rai sauran dabbobin za su zo da shi ba, sai kawai ya tambayi Dilan,
“Wai kuwa a ganinka wane yankin bil’adama ne a doran kasar nan suka fi ko ina. . .