Skip to content

Bismillahir Rahmanir Rahim.

“Sultanmeeh Hayatieey!”

Ta faɗa cikin muryarta ma'abociyar tarin nutsuwa da taushi. Wata irin juyowa yayi da kyarmar jiki yana waige-waige bakin ruwan da yake zaune.

Yayi saurin tsame ƙafafuwansa daga cikin sweeming pool ɗin da ya sanya su ya miƙe tsaye yana dube-dube. Ya ɗan buɗe murya da alamun shauƙi da kuma nishaɗi ya ce, “kina ina..?”

Siririyar dariyarta mai daɗin sauraro ta sakar masa saitin kunne tana saka tafukan hannayenta masu laushi ta rufe mishi idanuwa.

Kiciniyar cire hannayenta ya hau yi cike da shauƙi ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Zarina 1”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.