Skip to content

Zango Na Daya (Da Sake)

Da ƙyar take fitar da numfashi, tana juyi cikin tsananin azaba da raɗaɗi, ji take yi kaf ilahirin jikinta kamar an zuba mata ruwan batir tsabar zafi da raɗaɗin da take ji, wata ƙara ta saki tana ambaton Allah a bakinta, a hankali ta soma rufe idonta, tana jin fitar abunda ke cikinta, nan take kukan jaririyar da ta haifa ya karaɗe dajin, yayinda sautin kukan jinjirar yake ratsa jikinta, can ƙasa-ƙasa da murya ta ce “Alhamdulillahi."

Tashi tayi dan yanzu har wani ƙarfi take ji ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

5 thoughts on “Zinariya 1”

  1. Abba Abubakar Yakubu

    Zinariya ta ɗauki saitikuma babu shakka wannan salon zai tafi da tunanin mutane da dama, ba ni kaɗai ba. Nasmah Liman, Allah ya ƙara basira da ɗaukaka. Muna zuba ido a cigaba da zazzago labari!!!

  2. Ibrahim Adam Dan Sarauta

    Maa Shaa Allah

    Labarin

    Zinariya, Juhaina d Jihada ya tafi da Zallar tunanin Dan Sarauta.

    Tabbas da shi za’a ƙarara labarin nan, don ya ƙagu ya ji yadda Jaririya Zinariya za ta kasance watakila ma ta zamo ita ce mai mulkin Masarauta kamar yadda Sarauniyar Masautar ce ta samo ta daji.

    Muna tsumaye.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.