Zango Na Biyu (Zalunci Gimbiya Juhiaina)
Gudun da lokaci ke yi baya hana rayuwa da abunda rayuwa ta ƙunsa tafiyar da al'amurransu, tsawon shekaru ashirin da biyar kenan da haihuwa Zinariya, in da ƙaddara ta zaɓar ma Zinariya zama a duniyar jinnu wanda ba lallai hakan ya zame mata abu mai sauƙi ba. Cikin shekarun nan Zinariya ta rayu ne har ta kawo yanzu cikin tsanani da wahala dan rayuwa na yi mata Matuƙar wahala a ƙarƙashin inuwar waɗanda ba jinsinta ba.
Zaune take akan wani dutsi mai matuƙar girma da. . .
Mun tsunduma cikin karatu