Skip to content

Zango Na Biyar (Ƙara-Ƙara-Ƙara Ga Akuya Ga Kura)

Kwanaki uku aka kwashe a masarauta ana gwagwarmaya da Juhaina amma ta kafe. Sarauniya Jahiyana ta yi tafiya zuwa garin Gazmil domin ganin babbar bokanya Firmal.

Zinariya na kwance cikin raɗaɗi Hibshiyana ta shigo ɗakin ta durƙusa gabanta ta ce “Allah ya tashi kafaɗunki, ya ƙarfin jikin ", Zinariya da ba ta iya ko da ɗaga murya ne ta gaɗa kai, Hibshiyana ta kalli yadda fatar jikin Zinariya ta ɓare duk ta caɓe ba kyan gani kamar wadda aka yi ɓarin ruwan batir. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.