Skip to content

Yana barin sch gate 'din hawayen da ya boye suka kwace masa, saida ya yi nisa ka'dan da makarantar sannan yai packing, kuka kuwa me 'karfi ya kwace masa bai taɓa sanin shi ba jarumi bane sai yau, wai shi yake kuka, kuma kukan ma kan mace, yai kuka sosai har saida dankansa ya fara rarrashin kansa da zuciyarsa, ya'dan jima a gun kafin ya goge hawayensa yabar wajen.

Acan sch kuwa bayan fitarsa 'dalubai sukayo kan Ummu, suna tambayarta waike taya akai wannan 'dan rainin hankalin yasan sunanki? ta ta'be baki taya zan sani "bakuga. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.