GARGADI
Tabbas wannan labarin labari ne da ya shafe mu baki d'ayanmu, labari ne mai cike da darusan rayuwa, labari ne da ya shafi ni/ke/kai/su/shi/ita, da kuma kowa. Addininmu labari ne wanda zai mana hannun ka mai sanda.
In ka san ko kin san za ki zage ni, to dan Allah kar ki fara karanta labarina, domin ba zan juri abun da a ka yi a kan littafin Uwata Ce Sila Ba. Za ku ji sunann fitattatun mutane, to bawai dasu muke yi ba, kuma ba labarinsu ba. . .
Hmmm