... Allah ya bata ilimi ga dogon tinani, in har ta bugo 'kasida tofa sai tayi dad'i, haka dai shima ya tafi cike da son jin wannan sabuwar'kasidar.
A J. VOP
Mai Okada bai sau'keshi a ko inaba sai 'kofar gidan su Salis. Bayan ya sallami mai mashin d'in ne ya nufi bakin get d'in gidan cike da kwarin gyiwa, yana zuwa ya bubbuga cikin 'kan-'kanin lokaci mai gadin ya bud'e. kafin A J yayi magana mai gadin ya ce "Kaine AJ ko? Da sauri AJ ya ce "Eh nine.
Ai kuwa take ya. . .