Kallon abun nasa ta tsaya yi ganin yanda suka koma kaman na yaro ƙarami, sai kuma ta kalleshi ganin yadda ya rufe ido alamun kunya. Afili ta ce "Wai mai nake gani haka ne Honey? Tana faɗa ta sakko daga kan gadon ta na jin haushin abun da ta gani ɗin. Ganin ta fita daga ɗakin ne yasa Adam mayar da kayansa ya kwanta yana jin kamar ba daidai yake ba. Sosai ya kwanta yana tunanin abubuwan da Ameera tai masa daga samuwar wannan cikin kawo yanzu.
Ya tuna dukan da yasha a hannun soja, ga wuƙa da. . .