Skip to content

Fakriyya

"Haba ki zauna mana tunɗazu kike ta zirga-zirga, zai fito fa."

Linda ta furta tana jawo hannunta danta zauna.

"Ban san yadda zan yafe miki ba idan wani abu ya same shi sanadin wannan tunanin naki. Ki duba awowin da aka kwashe ace har yanzu suna asibi..."

Wayarta da ta ɗau ƙara ta katse ta. Da sauri ta ɗaga.

"Yah Bio har yanzu ba wanda ya fito?."

"Yanzu ya fito Madam cikin baƙar motar da suka je, sai dai shi kaɗai ne."

"Yawwa bi shi duk inda. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.