"Honey ga ni na shigo a ina zan same ka?"
Sadauki ya yi mata kwatance inda yake sannan ta kashe wayar ta fara taku k'wask'was da takalminta masu bala'in tsini, tafe take tana yauk'i yayin da idanuwa da yawa suka lalace wajen kallonta,a hankali take taku tana rausaya har ta kai inda Basaraken yayi mata kwatance, amman abun mamaki tun daga nesa ta hango kamar shine rungume da wata tana yi masu selfie, duk da bata tabbatar shine d'in ko ba shi ba ne ba amman ranta yayi matuk'ar b'aci sosai , a. . .
It is really a good idea. I can’t wait to see what it entails.