Skip to content

Innarmu tana kan kekenta Amina tana waya. Da na gama sai nayo wanka, na ƙara tsaftace bayan gidan, na kai ma Anty Amina ruwa, duk da dai gidanmu duk yawanmu Allah yasa mutane gidan suna da tsafta, da wuya ka ga abinda za ka ce tir! Mai na shafa na murza hoda nasa atamfa (deluxe) baƙa, me ratsin yellow - yellow, na aje hijab dina gefe.

Amina ta fito wanka, sagale na yi ina kallon kwalliyar da take yi, dauko wannan body spray, fesa goga wannan, shafa wannan body lotion, fuskarta wata 'yar hoda, ta dan shafa. Nan take ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.